TASKAR VOA: Kashi 86 Cikin Dari Na Mutanen Gaza Sun Rasa Matsugunansu - MDD

Your browser doesn’t support HTML5

Majalisar Dinkin Duniya ta ce mutane miliyan 1.9, wato kashi 86% na mutanen Gaza sun rasa matsugunansu, kuma da yawa suna zaune ne a sansanonin 'yan gudun hijira, inda suke fama da karancin abinci da karancin sha’anin kula da lafiya.