Karancin Sabbin Takardun Naira Din Dai Ya Shafi Shirye-shiryen Mutane Da ‘Yan Siyasa Na Gudanar Da Zaben

Your browser doesn’t support HTML5

Sai dai zaben na bana, ya zo ne a daidai lokacin da jama’a kef ama da karancin kudi – sakamakon sabon tsarin canjin kudi da aka bullo da shi a kasar. Karancin sabbin takardun naira din dai ya shafi shirye-shiryen mutane, da ‘yan siyasa na gudanar da zaben.