08-12-22 Kamun Alhaji Kwaire.mp3

Your browser doesn’t support HTML5

A wani cigaba a yaki da 'yan bindiga, jami'an tsaron Najeriya, wadanda ke kara fuskantar matsin lamba daga al'ummar kasar, sun yi nasarar kama wani kutunkun dan ta'adda.