Kalubalolin Samun Tsaftattacen Ruwan Sha Da Tsaftar Muhalli A Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

Tsaftattacen ruwan sha, lafiyar muhalli, da tsaftar jiki su na taka mahimmiyar rawa wajen samar da ingantacciyar lafiya da kuma kasancewa cikin koshin lafiya. Amma duk da haka a fadin duniya, mutane miliyan biyu ne suke rasa tsaftattacen ruwan sha a bisa alkaluman MDD.