KALLABI: Shin Mata A Najeriya Za Su Sami Cigaba A Fafitukar Ganin Ana Damawa Da Su A Wannan Sabon Gwanmatin? - Yuni 18, 2023

Alheri Grace Abdu

Shirin na wannan mako zai duba ko shin mata a Najeriya za su sami cigaba a fafitukar ganin ana damawa da su a wannan sabon gwanmatin.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Shin Mata A Najeriya Za Su Sami Cigaba A Fafitukar Ganin A Dama Da Su A Wannan Sabon Gwanmatin? - Yuni 18, 2023