KALLABI: Ranar Karrama Iyaye Mata A Amurka - Mayu 12, 2024

Alheri Grace Abdu

Ranar Lahadi 12 ga watan Mayu ce ranar bikin karrama iyaye Mata a Amurka. Shirin Kallabi ma ba a bar shi a baya ba, inda a wannan makon ya tattauna akan tasirin iyaye Mata da kuma irin rawar da suke takawa a rayuwar al’umma.

Saurari cikakken shirin da Grace Alheri Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Ranar Karrama Iyaye Mata A Amurka - Mayu 12, 2024