KALLABI: Mata Da Ke Bada Gudummuwa A Fannin Nishadi Da Aikin Jinya, 09, 2023

Shirin Kallabi

A shirin Kallabi na wannan makon, wata lauya ta yi bayani a kan abinda dokar Najeriya ta fada dangane da ba mata dama. Mun kuma hira da wata fitacciyar mawakiya a Jamhuriyar Nijar da kuma wata matashiya likita a kasar Kamaru.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Mata Da Ke Bada Gudummuwa A Fannin Nishadi Da Aikin Jinya