KALLABI: Ci Gaban Tattauna Kan Cin Zarafin ‘Yan Aiki - Mayu 05, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin Kallabi na wannan makon zai ci gaba da haska fitila akan wani abu da ke kara bayyana, wato yadda ake cin zarafin ‘yan aiki da galibi kananan yara ne, wanda a yawancin lokaci iyayan gijinsu mata ke yi.

Saurari cikakken shirin da Grace Alheri Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Ci Gaban Tattauna Kan Cin Zarafin ‘Yan Aiki - Mayu 05, 2024.mp3