KALLABI: Batutuwa-Hira da Fatima Mohammed Pt2, Unguwarzoma, Kishiya-Afrilu, 23, 2023

Shirin Kallabi

Shirin Kallabi na wannan makon ya tabo batun gallazawa mata da suka je haihuwa da ake korafin cewa, 'yan'uwansu mata masu jinya da uguwarzoma na yi, da batun zamantakewa tsakanin abokan zaman aure, sai kuma karashen hira da Hajiya Fatima Abdullahi da ake yi wa lakabi da dangana, sabili da kalubale da ta fuskanta a rayuwa.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Batutuwa-Hira da Fatima Mohammed Dangana Pt2, Unguwarzoma, Kishiya