KALLABI: Batun Cin Zarafin Mata Tsakanin Al’umma, Kashi Na 2 - Nuwamba 26, 2023

Alheri Grace Abdu

Shirin na wannan makon ya cigaba da haska fitila ne kan wata dabi’a da ke ci gaba da yaduwa kamar wutar daji duk da kokarin da ake yi na dakile ta wato batun cin zarafin mata.

Duk da cewa banda hukumomi, shugabannin addinai ma na kokarin ganin bayan wannan mummunar dabi’a.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI