VOA60 DUNIYA: Kafar Talabijin Ta Gwamnatin Kasar Koriya Ta Arewa Ta Nuna Hoten Bidiyon Gwajin Makamin Nukilya

Your browser doesn’t support HTML5

Kafar Talabijin ta gwamnatin kasar Koriya ta arewa ta nuna hoton bidiyon shugaban kasar Kim Jong Un yana kallon kaddamar da gwajin makamin Nukilya na baya bayan nan yana murna tare da kwararru kan makamin nukiliya.