Shugaban kasar Nijar, Mohamed Bazoum a hira ta musanman da Muryar Amurka ya ce wasu shugabanni kamar a kasar Guniea, su suke janyo a yi musu juyin mulki, saboda yadda suke mayar da shugabancin kasashensu tamkar na gado.
Juyin Mulki A Guinea Bai Zo Da Mamaki Ba – Shugaba Bazoum
Your browser doesn’t support HTML5