VOA60 AFIRKA: A Liberia Joseph Boakai, Ya Taya George Weah Murnar Lashe Zaben Shugaban Kasa

Your browser doesn’t support HTML5

A Liberia dan takarar shugaban kasa kuma mataimakin shugaba, Joseph Boakai, ya taya George Weah murnar lashe zaben shugaban kasa.