VOA60 DUNIYA: ITALY Firayin Minista Matteo Renzi Ya Ba Da Sanarwar Yin Murabus

Your browser doesn’t support HTML5

Firayin minista Matteo Renzi ya ba da sanarwar yin murabus bayan kasa samun nasara a kuri’ar raba gardamar yin garambawul a kundin tsarin mulkin kasar da ya gabatar da kudurinta.