Issoufou Ya Ayyana Shirin Maka Jakadan Faransa A Kotu

Your browser doesn’t support HTML5

Tsohon Shugaban kasar Nijar Issoufou Mahamadou ta bakin lauyansa ya musanta zargin da tsohon jakadan Faransa a Nijar ya yi cewa ya na da hannu dumu dumu a juyin mulkin da soja suka yi wa Mohamed Bazoum a ranar 26 ga watan Yulin 2023.