INEC Ta YI Kyakkyawan Shirin Na Babban Zabe A Najeriya Amma An Samu Tangarda A Zaben Gwaji

Your browser doesn’t support HTML5

A Zaben gwaji na Abuja babban birnin tarayya na Najeirya duk da cewa hukumar INEC ta yi kyakkyawan shirin an samu tangarda a wasu wuraren.