Shirye-shirye INA-ZA-MU-JE-MATASA:A yayin da ake yunkurin bude makarantun boko, ko menene makomar karatun allo? Agusta 08, 2020 An Sabunta Da Karfe 12:32 Agusta 06, 2020 Hadiza Kyari Dubi ra’ayoyi A yayin da ake yunkurin bude makarantun boko ba tare da sanya daliban kasar cikin hatsari ba sakamakon cigaba da yaduwar annobar coronavirus, ko menene makomar karatun allo, baya ga haramta barace-barace? Agusta 08, 2020