ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Yajin Aikin Malaman Jami'ar Gombe

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin Ilimi ya duba yajin aikin da Kungiyar malaman jamiar jihar gombe suka fara ne makwanin hudu da suka gabata, abinda ya jefa Ddlibai zaman gida da koma baya ta fuskar Ilimin jami'a a jihar dama arewacin Najeriya.