ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Tsarin Koyar Da Malamai Ta Yanar Gizo Satumba 16, 2024

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin na wannan mako ya yi nazari ne a kan tasirin tsarin koyar da malamai ta yanar gizo da kungiyar ‘Teachers Online” ta gudanar domin koyar da malaman makarantu ta yanar gizo.