washington dc —
Shirin na wannan makon, cigaba wa ne na kudirin ba da lamuni na dalibai da shugaban Najeriya ya sanya wa hannu ya zama wata manufa mai cin karo da juna da sabuwar gwamnati ta dauka.
Wakilayarmua Madina Dauda ta yi cikakken rahoto a kansa.
Saurari shirin:
Your browser doesn’t support HTML5