ILMI GARKUWAR DAN ADAM: Jami'ar Azman Ta Ba Da Darasi Ga Almajirai

Your browser doesn’t support HTML5

Wannan makon, Shirin Ilmi Garkuwar Dan Adam ya yi Nazari ne akan muhimmancin makarantar boko ga almajirai. Kana ya yi duba akan bada talafin karatu ga marasa galihu