Shirye-shirye ILIMI GARKUWAR DAN'ADAM: Hukumomin Nijar Sun Gargadi Ma'aikatan Gwamnati Dake Koyarwa A Boye A Makarantu Masu Zaman Kansu - Nuwamba 27, 2023 18:40 Nuwamba 27, 2023 Babangida Jibrin Babangida Jibril Dubi ra’ayoyi WASHINGTON, DC — Hukumar samar da ilimi ta Nijar ta yi gargidi ga ma'aikatan gwamnati da ke aikin koyarwa a boye a wasu jami'o'i masu zaman kansu a kasar ba tare da sun ajiye aiki ba, lamarin da gwamnati ta ce sam ba zata lamunta ba. Saurari shirin cikin sauti Your browser doesn’t support HTML5 ILIMI GARKUWA