ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Gina Makarantu a Jamhuriyar Nijar

Mani makaranta da aka gina

A cikin shirin na wannan makon mun duba kokarin gwamnatin Nijar na gina azuzuwa a garuruwa da dama na kasar.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAN DAN ADAMA: Gina Makarantu a Jamhuriyar Nijar