ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Tinubu Ya Rattaba Hannu Kan Wata Doka Ta Bada Lamunin Ilimi Ga ‘Yan Najeriya - Yuni 19, 2023

Babangida Jibril

Kudirin ba da lamuni na dalibai da shugaban Najeriya ya sanya wa hannu ya zama wata manufa mai cin karo da juna da sabuwar gwamnati ta dauka.

Wakilayarmua Madina Dauda ta yi cikakken rahoto a kansa a shirin na wannan makon.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWA LOAN F.mp3