ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Tattaunawa Da Ba'amurke Ɗan Najeriya Kan Banbancin Tsarin Ilimin Amurka Da Najeriya-Nuwamba 7, 2022

ICOAST-EDUCATION-côte d'ivoire

ABUJA, NIGERIA - Shirin Ilimi garkuwan dan Adam na wannan mako yayi magana ne akan yunkurin gwamnatin Biden na gafarta wa dalibai lamunin da ya kai miliyoyin daloli da dama.

Biden Student Loans

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Tattaunawa Da Mazaunin Ba'amurke Ɗan Najeriya Kan Kwatakwancin Tsarin Ilimin Amurka Da Najeriya-Nuwamba 7, 2022