ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Batun Gudunmuwar Kudin Makaranta Da Iyaye Ke Bayarwa A Jamhuriyar Nijar - Nuwamba 14, 2022

Yara a makaranta

Shirin na wannan makon ya maida hankali ne kan gudunmuwar kudin makaranta da iyaye ke bayarwa a Maradi, Jamhuriyar Nijar. Iyaye suna kira da a soke shirin yayin da hukumomi ke cewa za a ci gaba da shi.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Batun Gudunmuwar Kudin Makaranta Da Iyaye Ke Bayarwa A Jamhuriyar Nijar - Nuwamba 14, 2022