ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Amfani Da AI a Makarantu Yana Samun Bunƙasa - Nuwamba 20, 2023

Babangida Jibril

Shirin ilimantarwa na wannan makon ya leka Ghana ta hanyar tattaunawa da malamai da dalibai kan fa'ida da rashin amfani da AI a jami'o'in Ghana.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWA