ILIMI GARKUWA: Yunkurin Cusa Akidar Karance-Karance Ta Hanyar e-Library Ga Daliban Najeriya, Janairu 09, 2023

Babangida Jibril

Shirin Ilimi Garkuwar Dan Adam na wannan makon, ya daura kan batun yunkurin masu ruwa da tsaki a harkar ilimi a Najeriya, na tashi tsaye don wayar da kan dalibai tare da samar da tsarin karatu ta hanyar yanar gizo wato e-Library.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWA: Yunkurin Cusa Akidar Karance-Karance Ta Hanyar e-Library Ga Daliban Najeriya - 6'55"