Shirye-shirye ILIMI GARKUWA: Waiwayen 2023 Kashi Na 2, Hirarrakin Ilimi Kan Almajirai Da Koyar Da Turanci A Makarantu - Disamba 18, 2023 16:35 Disamba 18, 2023 Babangida Jibrin Babangida Jibril Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — Shirin Ilimi na wannan makon ya sake waiwayar wasu batutuwa a shekara ta 2023, kamar hirarraki kan Almajirai da koyar da harshen Turanci a manyan makarantu. Saurari shirin cikin sauti: Your browser doesn’t support HTML5 ILIMI GARKUWA