ILIMI GARKUWA: Waiwayar Karshen Shekara - Disamba 11, 2023

Babangida Jibril

Yayin da ake bankwana da shekarar 2023, Shirin Ilimi na wannan makon ya fara waiwayar wasu batutuwa da ya tattauana a kai a shekarar 2023, ciki har da amfani da yanar gizo wajen karatu a manyan makarantu.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWA