ILIMI GARKUWA: Kawo Karshen Tsarin Bibiyar Dalibai Wajen Aiki A Jamhuriyar Nijar, Janairu 23, 2023

Babangida Jibril

Shirin Ilimi Garkuwar Dan Adam na wannan makon ya tabo batun kawo karshen tsarin bibiyar daliban jamhuriyar Nijar a wuraren aikinsu domin tabbatar da suna amfani da ilimin da aka koya musu.

A yi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWA: Kawo Karshen Tsarin Bibiyar Dalibai Wajen Aiki A Jamhuriyar Nijar - 6'27"