ILIMI GARKUWA: Gwamnatin Najeriya Ta Ware Wa Fannin Ilimi Naira Tiriliyan 2.18 A Kasafin Kudin Shekarar 2024 - Disamba 4, 2023

Babangida Jibril

Yayin da gwamnatin tarayyar Najeriya ta ware wa fannin ilimi Naira Tiriliyan 2.18 a shekarar kasafin kudi ta 2024, shirin Ilimi Garkuwar Dan'adam ya duba batun matsalolin karatu a Najeriya.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWA