ILIMI GARKUWA: Cibiyar NCRRD Ta Gudanar Da Taron Neman Hanyoyin Magance Matsalar Koma Bayan Al’adun Karatu A Najeriya - Oktoba 23, 2023

Babangida Jibril

Cibiyar karatu da bincike da ci gaba ta Najeriya (NCRRD) ta Jami’ar Bayero ta Kano tare da sauran masu ruwa da tsaki a fannin ilimin , sun samar da hanyoyin magance koma bayan al’adun karatu a kasar.

Muryar Amurka ta yi hira da masu ruwa da tsaki a taron.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWA: Cibiyar NCRRD Ta Gudanar Da Taron Neman Hanyoyin Magance Matsalar Koma Bayan Al’adun Karatu A Najeriya