ILIMI GARKUWA: Wani Ba'amurke Dan Asalin Najeriya Da Aka Baiwa Kyautar Gwarzon Malamin Shekara a China - Oktoba 16, 2023

Babangida Jibril

Yayin da duniya ke bikin ranar malamai a makon jiya, shirin na wannan makon yayi magana ne kan wani Ba’amurke da aka baiwa kyautar gwarzon malamin shekara a kasar China.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWA