ILIMI GARKUWA: Batun Shawo Matsalar Tsaro a Jami'a - Yuni 03, 2024

Babangida Jibril

Shirin ya mai da hankali kan yadda Jami’ar Tarayya da ke Gusau a Jihar Zamfara ke kokarin shawo kan lamarin tsaro a jami'ar.

Saurari shirin Babangida Jibril:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWA