Idanu Sun Koma Kotun Koli Don Jiran Hukunci Kan Daukaka Karar Zaben Gwamnoni 4 A Arewa

Your browser doesn’t support HTML5

A lokaci kadan daga yanzu Kotun Kolin Najeriya, wacce ita ce ta karshe za ta yanke hukuncin zaben gwamnonin jihohin Kano, Zamfara, Nasarawa da Filato.