Hukumomi a Kano su na ci Gaba da Daukan Mataki Akan Masu Sayar da Gurbataccen Sinadarin Abin Sha

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomi a Kano su na ci gaba da daukan mataki akan masu sayar da gurbataccen sinadarin abin sha, wanda ya haifar da mace-mace da rashin lafiya a cikin al’umma.