Hukumar Zabe ta Najeriya Ta Hana Dan Takarar jamiyyar APC tsayawa Takara.

  • Ladan Ayawa
Wakilin jam'iyyar PDP, Mr. Orubebe, ya hana ci gaba da aikin tattara sakamakon zaben shugaban kasa a Abuja na kusan Rabin awa suna zargin Jega cewa yana goyon bayan APC.

Wakilin jam'iyyar PDP, Mr. Orubebe, ya hana ci gaba da aikin tattara sakamakon zaben shugaban kasa a Abuja na kusan Rabin awa suna zargin Jega cewa yana goyon bayan APC.

Hukumar Zabe ta Najeriya a jihar Gombe ta haramta wa babban jamiyyar adawa APC a jihar tsayawa takarar dan majilisar wakilai ta tarayya ta mazabar Kumo wanda za’a yi yau laraba.

Hukumar Zabe ta Najeriya a jihar Gombe ta haramta wa babban jamiyyar adawa APC a jihar tsayawa takarar dan majilisar wakilai ta tarayya ta mazabar Kumo wanda za’a yi yau laraba.

Wannanharamcin da akayi jamiyyar ta APC ya biyo bayan umurnin da kotun daukaka kara dake jihar Adamawa ne ta yanke inda ta soke zaben dan jamiyyar APC, wanda ada shine yaci zaben da aka gudanar a shekar data gabata.

Kakarin hukumar zaben Mallam Muktar Mohammed yayi Karin haske kan wannan batu.

‘’Yan takararn su 4 ne akwai APC, NNPP,PDP da SDP sune zasu shiga zaben, Apc suna cikin na jiha amma zaben majilisar wakilai na tarayya basa ciki, kotu aka je itace ta haramta tsayawar dan takarar.’’

Ga Abduwahab Mohammed da Karin bayani

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar Zabe ta Najeriya Ta Hana Dan Takarar jamiyyar APC tsayawa Takara. 2'33