Hukumar Lafiya Ta Duniya WHO Ta Sanar Cewa, A Halin Yanzu

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban hukumar lafiyar Tedros Adhanom Gebrayesus ya ce wannan matsaya ta biyo bayan samun raguwar mutanen da ake kwantar da su a asibiti a dalilin cutar da kuma raguwar mace-mace a sanadiyyar cutar ta SARS-CoV-2 biros.