Kyautata Rayuwar 'Yan Gudun Hijira Nijar
Your browser doesn’t support HTML5
Hukumar Kula da 'Yan gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya tana kokarin kyautatawa rayuwar 'yan gudun hijira da akasarinsu sun fito ne daga Najeriya, Mali da sauran wasu kasashe.