Hukumar EFCC Ta Kai Samame Shelkwatan Kamfanin Dangote A Legas

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa da kuma zagon kasa ga tattalin arzikin Najeriya ta kai samame shelkwatan kanfanin Dangote dake birnin Legas.