An Horas Da Matan Da Suka Rasa Mazajensu A Rikicin Boko Haram Da 'Yan Gudun Hijira Kan Sana'o'in Dogaro Da Kai

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar sake farfado da yankin Arewa maso gabashin Najeriya wato NERI ta dauki nauyin horas da matan da suka rasa mazajensu a rikicin Boko Haram da kuma yan gudun hijira kan sana'o'i dabam-dabam da za su iya rike kansu da iyalansu da ita.