Hira Da Farfesa Ahmed Adamu, Wani Masanin Tattalin Arziki A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Farfesa Ahmed Adamu, wani masanin tattalin arziki a Najeriya, ya yi bayani kan abubuwan da suke kawowa matasa tarnaki a game da shiga siyasa da shugabanci a Afirka