Hira Da Dr Yunus Habeeb Yunus Akan Dakile Girman Nonor ‘Ya Mace

Your browser doesn’t support HTML5

Dr. Yunus Babeeb Yunus, wani babban likita ne a asbitin kwararru na jihar Borno dake Maiduguri, ya yi bayani a game da haduran da ke tattare da wannan al’adar dakile girman nono ‘ya mace da abubuwan da suka dace ayi don taimakawa wadanda suka fuskance ta.