Hira Da Dr Shema Ahmad Abdulsadiq Na Sashin Aikin Zuciya A Asibitin Koyarwa Na Malam Aminu Kano

Your browser doesn’t support HTML5

Dr Shema Ahmad Abdulsadiq na sashin aikin zuciya a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, ya yi mana karin bayani akan mai ake nufi da matsalar bugun zuciya wato cardiac arrest a turance kuma ta yaya mutum zai iya shawo kan matsalar.