Hira Da Dr Sabo Ahmad, Farfesa A Kwalejin Ilimin Kimiyyar Lafiya A Jami’ar Jos

Your browser doesn’t support HTML5

Da Dr Sabo Ahmad, Farfesa a Kwalejin Ilimin Kimiyyar Lafiya Jami’ar Jos ya yi karin bayani a game da girman matsalar shakar gurbatacciyar iska da kuma hanyoyin kariya.