Hira Da Dr. Rabiu Zakari Daga Asibitin Kwararu Na Maiduguri Da Ke Jihar Borno

Your browser doesn’t support HTML5

Dr. Rabiu Zakari daga asibitin kwararu na Maiduguri, ya yi mana karin haske kan tasirin rashin abinci mai gina jiki da hanyoyin magance su.