Hira Da Dr. Mahmoud Kawu Magashi Na Asibitin Koyarwa Malam Aminu Kano

Your browser doesn’t support HTML5

Dr Mahmoud Kawu Magashi na asibitin koyarwa na malam Aminu Kano, ya yi mana karin bayani akan matsalar bakin ciki ko matsananciyar damuwa bayan haihuwa.