Hira da Dr Kaka Mahdi Gazali, Likita a Asibitin Kwararru a Maiduguri a Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Dr Kaka Mahdi Gazali, likita a asibitin kwararru a Maiduguri a Najeriya ya yi karin haske a game da kalubale da hanyoyin magance hawan jini.