Hira da Dr Fatima Zara Umate, Likita A Asibitin Kwararru Dake Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Dr Fatima Zara Umate, Likita A Asibitin Kwararru Dake Maiduguri a Najeriya ta yi karin haske a game da lalurar, da kuma hanyoyin magance ta.